Usman Kabara
@usmankabara
Subskrybenci
wyświetlenia
Filmy
API
30K
Licznik subskrypcji YouTube na żywo
Loading Advanced Analytics...
Usman Kabara
Shirin Madubin Usman Kabara Podcast, mai hira da kowa a kan komai.
Ni dan jarida ne dan Najeriya da Amurka wanda na kware a fannin radiyo, talabijin da kafafen sadarwar zamani. Na yi aiki da kafafen yada labarai kamar Mujallar Fim (Wakili), BBC World Service Trust (Shirin YaTakeNe?), Liberty Radio and Television Kaduna, da kuma VOA Hausa a Washington DC. Yanzu haka nine mai shiryawa da gabatar da shirye-shiryen Mabudi Show, PAPHausa da kuma PAPShow a Abuja. Sannan ina shugabantar kamfanina na Kabara Media Limited.
Za ku iya bin tashar nan ta hanyar Subscribing ko shafukana na sada zumunta @usmankabara.
Embed
Śledź subskrypcje YouTube w czasie rzeczywistym. Statystyki live, wyświetlenia, twórcy i szybkie wyszukiwanie nazw.
Filmy
Jimeh Saleh: Rayuwa kafin BBC Hausa | MUK#54
Uploaded
2,983
wyświetlenia
0
Likes
9
Comments
About RealtimeSubCount.com
Śledź subskrypcje YouTube w czasie rzeczywistym. Statystyki live, wyświetlenia, twórcy i szybkie wyszukiwanie nazw.